Tagwai Sambo

Tagwai Sambo
Rayuwa
Haihuwa Manchok, 24 Disamba 1936
ƙasa Najeriya
Mutuwa 14 ga Yuni, 2024
Karatu
Harsuna Turanci
Hausa
pidgin
Sana'a
Sana'a uba da sarki

Tagwai Sambo (an haife shi a ranar 24 ga watan Disambar, shekara ta 1936) shine sarkin Asholyio ( Moroa ) mai hedikwata a Manchok, jihar gargajiya ta Najeriya a kudancin jihar Kaduna, Najeriya . An kuma san shi da taken " Babban Moro'a (Asholyio) ".


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy